na'ura
Hausa
Bayani
na'ura itace dukkan abinda aka ƙera domin wani dalilin aiki musamman da sinadarin lantarki.
Misali
- Na'urar samar da sanyi nada amfani.
- Na siyo injin da na'urar ƙyanƙyasa.
fassara
- Larabci: جهاز
- Turanci: device
na'ura itace dukkan abinda aka ƙera domin wani dalilin aiki musamman da sinadarin lantarki.
fassara