Su

Su About this soundSu Rukuni:Kalmomi masu sauti su na nufin (mutane, abubuwa marasa rai da masu rai ko kuma dabbobin da aka anbata a baya). [1] [2] [3]

su shine kamun Kifi

Misalai

  • Za su zo anjima da yamma
  • Mun gan su dazun

Fassara

  • Turanci: Them,they

Manazarta

Rukuni:Wakilin Suna Rukuni:Nahawu
Rukuni:Kalmomi masu sauti Rukuni:Nahawu Rukuni:Pages using ISBN magic links Rukuni:Wakilin Suna